RAAF Official Website

A+ A A-

An Kawo Karshen Tarurrukan Ashura A Hauza Da Masallaci

Rate this item
(0 votes)
Sheikh Muhammad Nur Dass Yana Gabatar Da Jawabin Ashura A Hauza Sheikh Muhammad Nur Dass Yana Gabatar Da Jawabin Ashura A Hauza

A ranar 10 ga watan Muharram ne aka kawo karshen tarurrukan Ashura na kwanaki goma da Mu'assasar Rasulul A'azam karkashin jagorancin Sheikh Muhammad Nur Dass ta karshen tarurrukan Ashura da  ta gabatar.

 

Daga cikin malaman da suka gabatar da jawabai daban-daban a Munbarin Imam Hussaini (a.s) a Hussainiyyar Hauzatu Baqiril Ulum (a.s), da Masallacin Rasulul A'azam (s.a.w.a), duk a cikin birnin Kano sun hada da:

1. Hujjatul Islam wal muslimin Sheikh Muhammad Nur Dass (h.z)
2. Sheikh Bashir Lawal Kano
3. Sheikh Sale Muhd Sani Zaria
4. Shiekh Hafiz Muhd Sa'id Kano
5. Sheikh Sharif Shubuli Sharif Ibrahim Kano
6. Sheikh Sharif Khidir Lawan Mu'azu Kano
7. Sheikh Habibullah Ali Alqali Kano
8. Sheikh Munir Muhd Sa'id Kano
9. Malam Hassan Nuhu Musa (aqawa) Huguma Kano
10. Malam Hussaini Muhammad Baballe 'Yandutse Jigawa
11. Malam Muhammad A. Sulaiman Kubau Kaduna
12. Malam Mujtaba Shua'ibu Adam Kano
13. Malam Sidi Bashir Bacirawa Kano

Duk wadannan malaman sun ba da gudummawa mai yawa wajan tinasar da al'umma kan zalunci da kisan gillar da aka yi wa 'ya'yan Annabin rahama annabi Muhammad (s.a.w.a) a Karbala.

 

Muna rokon Allah ya kara kare mana malamanmu ya kara musu lafiya, musamman Jagoranmu Samahatush-sheikh Muhammad Nur Dass (h.z) da ya yi tsayuwa irin na daka don ganin Shi'anci da 'Yan Shi'a sun sami gata a Najeriya.

41 comments

Leave a comment

Make sure you enter the (*) required information where indicated.Basic HTML code is allowed.

Visit the new site http://lbetting.co.uk/ for a ladbrokes review.

Copyright © Rasulul A'azam Foundation (RAAF) Kano - Nigeria 2006. All rights Reserved

Login or Register

LOG IN

Register

User Registration
or Cancel