Logo
Print this page

Hotunan Maulidin Annabi (s) Na Cibiyar RAAF A Garin Bauchi

Rate this item
(1 Vote)

Kamar yadda ta saba, Mu'assasar Rasulul A'azam da ke da helkwata a garin Kano, Nijeriya ta gudanar da bukukuwan maulidin Manzon Allah (s) a garin Bauchi da ke jihar Bauchi wanda ya sami halartar manyan malaman cibiyar karkashin jagorancin shugabanta Sheikh Muhammad Nur Dass da kuma sauran al'ummar musulmi masoya Manzon Allah (s).

Ga wasu daga cikin hotunan bikin:

-

-

-

-

-

-

-

-

-

Webmaster

Latest from Webmaster

Copyright © Rasulul A'azam Foundation (RAAF) Kano - Nigeria 2006. All rights Reserved