RAAF Official Website

A+ A A-

Hotunan Raya Daren Lailatul Qadari A Hauzar Baqirul Ulum Kano

Rate this item
(2 votes)

Kamar yadda aka saba 'yan'uwa da sauran daliban makarantar Hauzar Baqirul Ulum da ke birnin Kano wacce take karkashin Mu'assasar Rasulul A'azam karkashin jagorancin Sheikh Muhammad Nur Dass ta kan gudanar da bukukuwan raya dararen Lailatul Qadari, a wannan shekarar ma an gudanar da irin wadannan bukukuwan inda 'yan'uwa maza da mata suka halarta.

Ga kadan daga cikin hotunan da muka kalato muku:

 

 

 

 

 

Last modified on

29 comments

Leave a comment

Make sure you enter the (*) required information where indicated.Basic HTML code is allowed.

Visit the new site http://lbetting.co.uk/ for a ladbrokes review.

Copyright © Rasulul A'azam Foundation (RAAF) Kano - Nigeria 2006. All rights Reserved

Login or Register

LOG IN

Register

User Registration
or Cancel