Logo
Print this page

Hotunan Bikin Idin Ghadir A Garin Gombe

Rate this item
(0 votes)

Kamar yadda ta saba, Mu'assasar Rasulul A'azam da ke da helkwata a garin Kano, Nijeriya ta gudanar da bukukuwan Idin Ghadir, ranar da  Manzon Allah (s) ya nada da kuma zaban Amirul Muminin Ali bn Abi Talib (a.s) a matsayin halifa kuma imamanin musulmi a bayansa kai tsaye, a garin Gombe da ke jihar Gombe.

Wannan taro dai ya sami halartar malamai,  'yan'uwa maza da mata da kuma sauran al'ummar musulmi masoya Manzon Allah (s) da Iyalansa tsarkaka (a.s).

Malam Umar Kumo ne ya gabatar da jawabi a wajen bikin.

Ga wasu daga cikin hotunan bikin:

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

Last modified on
Webmaster

Latest from Webmaster

Copyright © Rasulul A'azam Foundation (RAAF) Kano - Nigeria 2006. All rights Reserved