RAAF Official Website

A+ A A-

Hirar Radion Iran Da Sheikh Saleh Kan Takardar RAAF A Gaban Kwamitin Binciken Rikicin Zaria

Rate this item
(0 votes)

A yau Alhamis ne Cibiyar Rasulul A'azam (RAAF) da ke birnin Kano ta gabatar da takarda a gaban kwamitin da gwamnatin Jihar Kaduna ta kafa don binciko musabbabin rikicin da ya faru a Zaria, tsakanin sojoji da 'yan kungiyar Harkar Musulunci.

Babban sakataren kungiyar ta RAAF Sheikh Saleh Muhammad Sani Zariya ne ya gabatar da takardar a madadin shugaban kungiyar Sheikh Muhammad Nur Dass.

Bayan kammala gabatar  da takardar, gidan radiyon Iran suka yi hira da Sheikh Saleh kan manufar gabatar  da takardar da kuma abin da  takardar ta kumsa

Ana iya sauraren hirar ta wannan link din na kasa:

Hirar Sheikh Saleh Da Radion Iran

Last modified on

2 comments

Leave a comment

Make sure you enter the (*) required information where indicated.Basic HTML code is allowed.

Visit the new site http://lbetting.co.uk/ for a ladbrokes review.

Copyright © Rasulul A'azam Foundation (RAAF) Kano - Nigeria 2006. All rights Reserved

Login or Register

LOG IN

Register

User Registration
or Cancel