RAAF Official Website

A+ A A-

Wasu daga cikin hotunan hawa doki da 'yan'uwa suka yi don nuna murnarsu ga zagayowar ranar Idin Ghadir a garin Bauchi

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

Read more... 117

A ci gaba da ziyarar da ya ke yi a Jamhuriyar Musulunci ta Iran, sannan kuma kamar yadda ya saba a duk lokacin da ya kai ziyara Iran din, Shugaban Mu'assasar Rasulul A'azam Sheikh Muhammad Nur Dass ya gana da wasu daga cikin dalibai 'yan Nijeriya musamman sabbin daliban da Mu'assasar ta tura karatu birnin na Qum don tattaunawa kan batutuwa daban-daban da suka shafi karatun na su da kuma ba su shawarwari kan yadda za su ciyar da karatun na su gaba da kuma kai ga koluluwar manufarsu ta tafiya birnin ilimin na Qum.

Ga wasu daga cikin hotunan ganawar:

 

 

Read more... 39

Kamar yadda aka saba 'yan'uwa na Mu'assasar Rasulul A'azam karkashin jagorancin Sheikh Muhammad Nur Dass reshen Gombe su kan gudanar da bukukuwan raya dararen Lailatul Qadari, a wannan shekarar ma an gudanar da irin wadannan bukukuwan inda 'yan'uwa maza da mata karkashin Jagorancin Sheikh Bashir Lawal,  suka halarta.

Ga kadan daga cikin hotunan da muka kalato muku:

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

Read more... 35

Visit the new site http://lbetting.co.uk/ for a ladbrokes review.

Copyright © Rasulul A'azam Foundation (RAAF) Kano - Nigeria 2006. All rights Reserved

Login or Register

LOG IN

Register

User Registration
or Cancel