Ga wasu daga cikin hotunan tarurrukan da aka gudanar:
Tsawon kwanaki goman farko na watan Ramalana an gudanar da tarurrukan Ashura a reshen Mu'assasar Rasulul A'azam -s- (RAAF), karkashin jagorancin Sheikh Muhammad Nur Dass, na garin Yola da ke jihar Adamawa, Nijeriya.
Latest from Webmaster
- Sheikh Saleh Ya Gabatar Da Takarda A Kwamitin Rikicin Zaria A Madadin RAAF
- Hirar Radion Iran Da Sheikh Saleh Kan Takardar RAAF A Gaban Kwamitin Binciken Rikicin Zaria
- Sheikh Saleh Zariya Ya Jagoranci Ranar Farko Ta Juyayin Ashura
- Sheikh Nur Ya Gabatar Da Jawabi A Rana Ta Hudu Ta Juyayin Ashura
- Hotunan Bikin Ghadir A Husainiyar Hauzar Baqirul Ulum