Kamar yadda ta saba, Mu'assasar Rasulul A'azam da ke da helkwata a garin Kano, Nijeriya ta gudanar da bukukuwan maulidin Manzon Allah (s) a garin Dass da ke jihar Bauchi wanda ya sami halartar manyan malaman cibiyar da kuma sauran al'ummar musulmi masoya Manzon Allah (s).
Ga wasu daga cikin hotunan bikin:
-
-
-----
---
---