Kamar yadda ta saba, Mu'assasar Rasulul A'azam da ke da helkwata a garin Kano, Nijeriya ta gudanar da bukukuwan maulidin Manzon Allah (s) a garin Kaduna wanda ya sami halartar babban sakataren cibiyar Sheikh Saleh Muhammad Sani Zariya da kuma sauran al'ummar musulmi masoya Manzon Allah (s).
Ga wasu daga cikin hotunan bikin:
----------
--
----------