Logo
Print this page

Hotunan Maulidin Annabi (s) Na Cibiyar RAAF A Garin Kaduna

Rate this item
(0 votes)

Kamar yadda ta saba, Mu'assasar Rasulul A'azam da ke da helkwata a garin Kano, Nijeriya ta gudanar da bukukuwan maulidin Manzon Allah (s) a garin Kaduna  wanda ya sami halartar babban sakataren cibiyar Sheikh Saleh Muhammad Sani Zariya da kuma sauran al'ummar musulmi masoya Manzon Allah (s).

Ga wasu daga cikin hotunan bikin:

----------

--

----------

Webmaster

Latest from Webmaster

Copyright © Rasulul A'azam Foundation (RAAF) Kano - Nigeria 2006. All rights Reserved