RAAF Official Website

A+ A A-
Webmaster

Webmaster

Website URL:

Kamar yadda aka saba 'yan'uwa na Mu'assasar Rasulul A'azam karkashin jagorancin Sheikh Muhammad Nur Dass reshen Gombe su kan gudanar da bukukuwan raya dararen Lailatul Qadari, a wannan shekarar ma an gudanar da irin wadannan bukukuwan inda 'yan'uwa maza da mata karkashin Jagorancin Sheikh Bashir Lawal,  suka halarta.

Ga kadan daga cikin hotunan da muka kalato muku:

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

Kamar yadda aka saba 'yan'uwa na Mu'assasar Rasulul A'azam karkashin jagorancin Sheikh Muhammad Nur Dass reshen Kaduna su kan gudanar da bukukuwan raya dararen Lailatul Qadari, a wannan shekarar ma an gudanar da irin wadannan bukukuwan inda 'yan'uwa karkashin Jagorancin Sheikh Saleh Muhammad Sani Zaria, suka halarta.

Ga kadan daga cikin hotunan da muka kalato muku:

 

 

 

 

 

 

 

Hotunan Tarihin Jerin Gwadon Ranar Quds A Iran

Published in Top News

A nan ana iya ganin hotuna daban-daban na shekarun da aka jima ana gudanar da Jerin Gwanon Ranar Qudus don amsa kiran marigayi Imam Khumaini (r.a)

 

Matsa Nan Don Ganin Hotunan

 

Visit the new site http://lbetting.co.uk/ for a ladbrokes review.

Copyright © Rasulul A'azam Foundation (RAAF) Kano - Nigeria 2006. All rights Reserved

Login or Register

LOG IN

Register

User Registration
or Cancel