RAAF Official Website

A+ A A-
Webmaster

Webmaster

Website URL:

Kamar yadda ta saba, Mu'assasar Rasulul A'azam da ke da helkwata a garin Kano, Nijeriya ta gudanar da bukukuwan maulidin Manzon Allah (s) a garin Gombe da ke jihar Gombe wanda ya sami halartar manyan malaman cibiyar karkashin jagorancin Sheikh Muhammad Nur Dass da kuma sauran al'ummar musulmi masoya Manzon Allah (s).

Ga wasu daga cikin hotunan bikin:

-

-

-

-

-

-

-

-

-

 

Kamar yadda ta saba, Mu'assasar Rasulul A'azam da ke da helkwata a garin Kano, Nijeriya ta gudanar da bukukuwan maulidin Manzon Allah (s) a garin Kaduna  wanda ya sami halartar babban sakataren cibiyar Sheikh Saleh Muhammad Sani Zariya da kuma sauran al'ummar musulmi masoya Manzon Allah (s).

Ga wasu daga cikin hotunan bikin:

----------

--

----------

Hotunan Maulidin Annabi (s) Na Cibiyar RAAF A Garin Dass

Published in Top News

Kamar yadda ta saba, Mu'assasar Rasulul A'azam da ke da helkwata a garin Kano, Nijeriya ta gudanar da bukukuwan maulidin Manzon Allah (s) a garin Dass da ke jihar Bauchi wanda ya sami halartar manyan malaman cibiyar da kuma sauran al'ummar musulmi masoya Manzon Allah (s).

Ga wasu daga cikin hotunan bikin:

 

-

-

-----

---

---

 

Visit the new site http://lbetting.co.uk/ for a ladbrokes review.

Copyright © Rasulul A'azam Foundation (RAAF) Kano - Nigeria 2006. All rights Reserved

Login or Register

LOG IN

Register

User Registration
or Cancel