Logo
Print this page

Me Ya Sa Ake Dora Hannu Idan An Kira Sunan Imam Mahdi (a.s) Featured

Rate this item
(3 votes)
Sheikh Muhammad Nur Dass, Shugaban Mu'assasar Rasulul Aazam Sheikh Muhammad Nur Dass, Shugaban Mu'assasar Rasulul Aazam

Mai Tambaya: Bello Shahidi:

Gafarta Malam ina da tambaya. Tambayar ita ce: Don Allah Me Yasa In An Kira Sunan Imam Mahdi (a.s) Na Ke Ganin Ana Daura Hannu Akai?

 

Ga Amsar Maulana Sheikh(H):
''SALAM, MASU YIN HAKA SUNA NUNA KAUNA NE SU NUNA GIRMAMAWARSU GA IMAM CEWA YANA SAMA DA SU, SAI DAI YIN HAKAN BA LALLAI BANE''

 

Last modified on

Latest from

Related items

Copyright © Rasulul A'azam Foundation (RAAF) Kano - Nigeria 2006. All rights Reserved